YADDA ZAKUYI UPGRADE WEMA ALAT ACCOUNT ZUWA TIE 3

Assalamu Alaikum Sunana Shariq Sefan Khan Insha Allahu Zamu Yi Miki bayani akan Yadda ake upgrade account Zuwa Tie 3 ba tare da ka Bata Lokaci ba dun Haka Bari mu bi Hanyoyi Mai da account tie 3.

Dun Amfana da Shirin FGN Alat da Zasu bayar Domin yin Upgrade Account baka zuwa tie 3 dauko Wannan Form din Dake kasa.




Bayan Ka dauko Wannan Form din na WEMA ALAT Sai ka je cape a fito maka dashi Sannan sai ka  Samu biro naka kabi ka cike Shi daya bayan daya.

A sani cewa karka kazo wajen cikewa ka samu matsala ko ka goge rubutun yin hakan zai Hana ka samun Daman upgrade na account naka zuwa tie 3.



Bayan Ka cike Sai ka Nemo National I'd naka, da Bill na wutan nepa Wanda Bai wuce wata biyu ba sai ka samu wayan ka Mai camera sosai ka dauki hoton 

WEMA ALAT FORM
NATIONAL ID CARD
NEPA BILL

Bayan dauka Sai kaje Email address na Wayan ka Ma'ana Gmail Account naka sai dann nan 











Zai nuna maka wuri kamar Haka














Sai ka danna To din sai Rubutu Kamar Haka help@alat.ng














Sai ka dauki kasa Wajen da Aka saka Subject sai kasa wannnan 














Sannan sai sako wurin da aka saka Compose email Sai ka saka wannan Rubutun a wurin.


"Respected Sir,
Most humbly and respectfully, I am writing this application apply for the upgradation of my bank account in your bank under the account no. (Acc no dinku anan). My existing account is a saving account At TIER 1 but now I want to upgrade it to TIER 3 account. I have enjoyed a period With your bank and I have outrightly enjoyed the services of your bank. Kindly upgrade my account so that I can enjoy other services. I have also annexed all the details that you’ve mentioned in the brochure."

Kamar dai Haka

















Tom Sai ka sauko wani wuri da aka saka wannan Abun
















Sai ka dauko hotunan

WEMA ALAT FORM 
NATIONAL ID CARD
NEPA BILL

Ka saka a kasan Wancan rubutun da Kayi da zarar Kayi Haka insha Allahu Nan da 8  hours zayi maka Cikin Yardan Allah.

Ga Mai Neman Karin bayani Zai iya tuntuba mu ta WhatsApp number ta 09018953108

Post a Comment

0 Comments