GA MUTANE DAKE CIKIN SHIRIN FGN ALAT AMMAN BASU SAMU ACCOUNT NUMBER NASU BA TO GA YADDA ZAKUYI KU SAMU ACCOUNT NAKU


















Barkan ku da Wannnan Lokaci Sunana Shariq Sefan Khan Nayi kokarin hada Wannann Rubutun da video ne Ga Alumman da Suke Cikin Shirin FGN Alat Wanda Mafi Yawa daga Cikin su Basu Samu Account Number Kuma Suna Ganin Dukkan Abun da Ake kai.!

na iyakance muku Suma Suna bibiyan Shirin FGN Alat da yin Assignment mean Assessment Amman still Basu da account number na WEMA ALAT.

idan kasan Kana da Wannnan Matsalan Tom Wannnan videon da Rubutun Naka me nidai fatana Har kwanan Gobe Shine Dan Girman Allah ku Daure Kuyi Mana Subscribe a channel namu Na Gode.


Ga Abubuwan Da suke Bukata da Kuma Yadda Zakuyi ki cike form WEMA ALAT din kamar Haka:



Na Farko ka Danna Wannan link Dake kasa



Bayan ya bude Maka Wannan Wurin Sai  kaje ka cike abubuwa kamar haka:

°Firstname

°Surname

°BVN

°Phone number

°Date of birth

°Email Address

°signature( zaka samu biro kayi Signature saika dora)

°Passport

°Team Name: ( Zaka shiga Darshbord dinka na Fgn alat ka duba group member zakaga shugaban group din sunansa zakasa)


°Bayan Duka ka gama cikewa Shikenan sai kaje kayi Submit. Daga nan shikenan Zasu bude maka Account idan suka bude zasu turo maka da ita ta message a number dakasaka.
 Allah Yasa Mudace Ameen.


Post a Comment

0 Comments