ina masu amfani da layin airtel a yau Sunday sun kwankwashe customers su da wata sabuwar hanyar amfani da 250 tare free message 20 wannan hanyar bata da wani wahala kawai zaka sa wannan numbers ne dial *141*1# sanan ka danna
bayan ka shiga se ka shiga number one wato anniversary gift nan take se ka dannan activity data take nan zasu baku kyautan mb 250, tare da free message 20. Ku kasance da ziyartan wannan shafin domin samun abubuwan da zasu amfanan da daku domin amfanan ku shine namu.
0 Comments